Sama da mambobin jam’iyyar PDP 100 ne suka makale a filin wasa na Yakubu Gowon da ke Jos, babban birnin jihar Filato bayan kammala taron yakin...
Majalisar dattawa ta dage gudanar da muhawarar da ta shirya yi kan dokar cire kudaden da babban bankin Kasa CBN ya yi har zuwa ranar Laraba...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya yi alkawarin kawar da masu garkuwa da mutane da sauran ‘yan ta’adda da ke addabar jihar...
Ministar harkokin jin kai da kula da bala’o’i da ci gaban jama’a, Hajiya Sadiya Umar Farouq ta bayyana cewa, gwamnatin tarayya ta kudiri aniyar fitar da...
Gabanin zaben shekarar 2023, kwamishinan ‘yan sandan jihar Sokoto, Muhammed Usaini Gumel, ya ja hankalin jama’a da su taka rawar da ta kamata, wajen ganin an...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta ce babu daya daga cikin muhimman kayayyakin zabe da aka lalata a harin da aka kai ofishinta...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ta tura layukan waya 100 zuwa ofisoshin ‘yan sanda, da sauran ofisohi na rundunar ‘yan sandan Kano, domin samun...
Ma’aikatar albarkatun ruwa ta tarayya, tare da tallafi daga Asusun Tallafawa COVID-19, ta yi ikirarin aiwatar da rijiyoyin ruwa mai amfani da hasken rana na miliyoyin...
Wasu ‘yan bindiga da har yanzu ba a tantance ko su waye ba sun kai hari ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC a...
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce maganin yan tayar da kayar baya irin su Boko Haram da sauran su a Najeriya...