Babban bankin Kasa (CBN) ya koka kan matsin lamba daga ‘yan Najeriya da dama da ‘yan majalisar dokoki yayin da ya sanar da sake duba umarninsa...
Wata kotun yanki da ke garin Bukuru na jihar Filato, ta yanke wa wani matashi hukuncin ɗaurin shekaru biyu a gidan yari, bisa samun sa da...
Majalisar dokokin Kano ta karbi kudiri dake neman yin doka da zata rinka kulawa da mata masu ciki da kananan yara.Kakaki Hausa Times ta rawaito cewa,...
Majalisar dokokin kasar nan za ta amince da kasafin kudin shekarar 2023 a ranar Alhamis.Shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan ya tabbatar da hakan a zaman majalisar...
Hukumar jin dadin alhazai ta Kasa NAHCON a ranar Talata ta ce ta samu maido da kudi SR542,033 (Naira 107,864,567) daga kasar Saudiyya kan rashin abinci...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta ki amincewa da bukatar da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta shigar na kama gwamnan...
Mr Ekumankama Nkama ya koka da yadda ake fama da karancin likitoci, ma’aikatan jinya da sauran kwararrun likitoci a asibitocin gwamnati a dukkan matakai na kananan...
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta yi nasarar dakile auren da aka shirya daurawa a tsakanin, Mujahid da Abba wadan da ake zargi da “Yan daudu...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta sake jaddada haramcin amfani da wayoyin hannu a rumfunan zabe a yayin halartar babban zabe mai zuwa.Shugaban...
Hukumar kula zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kaduna KASTLEA, ta ce za ta saki dukkan baburan da ta kama a shekarar 2022, daga ranar Talata.Wannan na...