An sauke kwamishinan harkokin addini na jihar Kano, Dakta Muhammad Tahar Adam (Baba Impossible) daga mukaminsa.Kano Focus ta rahoto cewa kwamishinan yada labarai da harkokin cikin...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa ta ce akwai katinan zabe na dindindin guda 1,693,963 da ba a karba ba a jihar Legas.Sabuwar takarda daga...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano KAROTA ta kama masu laifi 3,245 daga watan Janairu zuwa Disambar 2022.Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa...
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ogun sun ceto wani da ake zargi da damfara a yanar gizo mai suna Haruna Usman, wanda abokan aikinsa suka yi...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajanta wa fitaccen dan wasan kwallon kafa na kasar Brazil, Pele, inda ya bayyana shi a matsayin wanda duniya ba za...
Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje a ranar alhamis din nan ya rattaba hannu a kan Kasafin kudin Shekarar baɗi, wanda Majalisar Dokoki ta Jihar...
A ranar Alhamis ne wata babbar kotu a Kano ta yanke wa wani Sagiru Abdullahi mai shekaru 29 hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin daba...
Mutane uku ne suka mutu sakamakon fashewar wani abu a yankin Okene da ke jihar Kogi.Tashar Talabijin na Channels ta tattaro cewa lamarin ya faru ne...
Wani dattijo mai shekaru 78 yana neman a dawo masa da kudin sadakin da ya biya ya yin auren su da matarsa bayan ya gano cewa...
Majalisar Dattawa a ranar Laraba ta amince da karin kasafin kudin shekarar 2022 na Naira biliyan 819.5.Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi amincewar karin kasafin kudin...