Dakarun bataliya ta 195 da ke sashe na 1 na rundunar Operation Hadin Kai tare da haɗin gwiwar jami’an tsaron sa kai, sun yi nasarar hallaka...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa ta ce za ta fara raba katinan zabe na dindindin ga wadanda suka cancanta, daga ranar Juma’a 6 ga...
Shugaban kungiyar malaman jami’o’i (ASUU), Fargesa Emmanuel Osodeke ya ce zamanin gwamnatin mulkin soja a kasar nan ya fi tausayawa halin da malamai suke ciki fiye...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano ta ce ta shirya shirin wayar da kan alhazai na duk mako a cibiyoyi 16 na mahajjata na shekarar...
Hukumar kula da hada-hadar man fetur a cikin ƙasa ta Najeriya, NMDPRA ta rufe gidajen mai guda 14 a jihar Kano bisa samun su suna sayar...
Rahotonni daga jihar Bauchi, sun bayyana cewa, mutane goma sha takwas sun ƙone ƙurmus sakamakon wani hatsarin mota da ya ritsa da su a yankin ƙaramar...
Gwamnatin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ta tabbatar da cewa, za ta dakatar da biyan kuɗin tallafin man fetur daga ƙarshen watan Yunin bana.Ministar Kuɗi Hajiya Zainab...
Tsohon shugaban Najeriya a mulkin soja Janar Ibrahim Badamasi Bababangida, ya musanta rahotonnin da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa ya goyi bayan takarar Peter...
Hukumar gudanarwar asibitin koyarwa na Aminu Kano da ke birnin Kano, ya fara gudanar da bincike kan wani likita da ake zargi da yin sakacin da...
Bayan sauke mahaifinta daga sarautar Wazirin Bauchi Kwamishinar Gama Kai da harkokin ƙananan masana’antu ta jihar Bauchi Hajiya Sa’adatu Bello Kirfi, ta yi murabus daga mukaminta.A...