Watanni tara bayan murabus dinsu, kujerun shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, mataimakin shugaban jam’iyyar na kasa shiyyar (Arewa) Sanata Abubakar Kyari da mataimakin...
Gwamnatin tarayya ta dauki ma’aikata 8,000 na hukumar kiyaye hadura ta kasa (FRSC) aiki tare da horar da su domin kare manyan titunan kasar nan.Sakataren gwamnatin...
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal, ya yi Allah-wadai da harin da aka kai wa motocinsa a jihar tare da shan alwashin ɗaukar matakin gurfanar da...
An koma aiki a jihar Kaduna, ranar Talata bayan karewar hutun sabuwar shekara da gwamnatin tarayya ta ayyana. Kamar yadda Daily Post ta ruwaito.Ma’aikatun gwamnati da...
Rundunar ƴan sandan Jihar Katsina, ta ce ta daƙile wani harin ƴan bindiga da aka kai Magamar Jibiya da Ƙaramar hukumar Jibiya duk a Jihar.Hakan na...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin cewa Najeriya za ta tallafa wa jamhuriyar Burundi ta hanyoyi daban-daban kamar yadda ya kamata ta hanyar hadin...
Kwanaki 17 bayan fitar da sabon takardun kudi na N200, N500 da N1,000 da Babban Bankin Najeriya CBN ya yi, miliyoyin ‘yan Najeriya ba su gani...
Kwamitin gata na ma’aikatan shari’a (LPPC) ya bude aikace-aikacen neman matakin kwarewa ta 2023 na babban lauyan Najeriya (SAN) tare da biyan Naira miliyan daya.Kwamitin na...
Wani matashi ya tafka wata gagarumar aika-aika inda ya shiga har cikin masallatai yayi zamba cikin aminci. Matashin mai suna Abba Haruna ya shiga hannun ƴan...
Wasu ƴan bindiga a jihar Zamfara, sun sace Kanal Lawal Rabiu Yandoto mai ritaya a kan hanyarsa ta zuwa garin su na Yandoto da ke...