Yanzu haka al’ummar ƙasar Brazil suna can suna yi wa gawar fitaccen tsohon ɗan wasan duniyar Pele bankwana tare da girmamawar ƙarshe kafin yi masa jana’iza...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta ce za ta ɗauki ma’aikatan wucin gadi mutum miliyan ɗaya da dubu ɗari huɗu da za su...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe Kehinde Fatinoye, ma’aikacin babban bankin Kasa CBN.An kashe Fatinoye ne tare da matarsa, wanda har zuwa lokacin da lamarin ya faru,...
Wani matashi mai suna Salisu Hussaini bai da tunanin cewa kasancewarsa mai son zaman lafiya da raba fada tsakanin wasu makwabtansa biyu a Kano zai canza...
Gwamnantin jihar Kano tace zata bada fifiko ga ‘yan asalin karamar hukumar Warawa wajen daukan ma’aikan da zasu yi aiki, a sabon asibitin Amina Abdullahi Ganduje...
Tsohon shugaban Najeriya Chief Olusegun Obasanjo, ya bayyana goyon bayansa ga ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar Labour Party LP, Peter Obi, a matsayin gwaninsa a...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya amince da yiwa wasu fursunoni goma sha ɗaya da ke tsare a gidan gyaran hali afuwa a wani...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA tare da hadin gwiwar hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Kano (SEMA) a ranar Asabar, sun raba...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa tana da isassun na’urar tantancewa ta (BVAS) don gudanar da zabe a rumfunan zabe 176,846...
Tsohon kwamishinan al’amuran addinai na jihar Kano Dr Muhammad Tahar Adam Baba Impossible ya ce ya yi mamakin karyar da gwamnantin Kano ta kitsa kan batun...