Wani mummunan hatsarin mota ya afku a kauyen Kili da ke karamar hukumar Darazo ranar Asabar a jihar Bauchi inda mutane biyar suka mutu.Kwamandan hukumar kiyaye...
Mai Martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero, yayi kira ga al’ummar musulmi da su dage da karanta Al-qur ‘ani maigirma da kuma aiki da abinda...
Manajan Daraktan hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, Honarabul Baffa Babba Dan’agundi ya yi Allah-wadai da takun sakar da ke tsakanin jami’an...
Gobara ta tashi ta kone shedikwatar ‘yan sandan Kano, da ke Bompai da yammacin ranar Asabar din nan.Jaridar Alkiblah ta tattaro cewa gobarar ta tashi ne daga...
Gwamna Bello Matawalle ya ce gwamnatin jihar Zamfara ta gano akalla likitocin bogi 199 da ke cikin lissafin albashin da ba a gano su ba.Matawalle ya...
Kamfanin man fetur na Najeriya mai suna Nigerian National Petroleum Company Limited a ranar Juma’ar nan ya sanar da gano man fetur a jihar Nasarawa tare...
Wata Kotun Shari’ar Musulunci a Jihar Kano, karkashin jagorancin Abdullahi Halliru, ta yi watsi da karar farko da lauyan Inuwa Uba, mijin Asiya Ganduje ya shigar,...
Asibitin koyarwa na Abubakar Tafawa Balewa (ATBUTH) da ke jihar Bauchi ya ce za a fara tantancewa da kuma kula da ma’auratan da ba sa haihuwa.Babban...
Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce yana da kwarin gwiwa wajen samun wa’adi na uku idan ya so ya yi mulki kafin ya bar...
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin Kasa tu’annati (EFCC) ta gurfanar da Farfesa Ibrahim Garba, da Ibrahim Shehu Usman, tsohon Mataimakin Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello...