Hukumar kiyaye aukuwar hadura ta kasa (FRSC) a ranar Juma’a ta shawarci masu ababen hawa da su guji amfani da motocin bas masu kujeru 18 wajen...
Gwamnatin tarayya ta dora alhakin matsalar karancin man fetur da ake fama da shi a kasar baki daya kan barayin haureTa kuma tabbatar wa ‘yan Najeriya...
Kotun karɓar ƙorafe-ƙorafen zaɓen jihar Osun, ta karɓe nasarar lashe zaɓe daga gwamnan jihar Ademola Adeleke tare da miƙa ta ga Gboyega Oyetola na jam’iyyar APC....
Gwamnatin jihar Kano da malaman addinin Islama na darikar Tijjaniyya, Qadiriyya, da Izala a jihar sun bukaci gwamnatin tarayya da ta kara wa’adin ranar 31 ga...
Kungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta gargadi masu shirin yin kutse wajen gudanar da sahihin zabe da mika mulki cikin lumana zuwa wata gwamnati da su daina.NEF...
Kasa da mako guda bayan da jirgin kasan Itakpe-Warri ya kauce daga titin Kogi a Kogi, wani jirgin kuma a ranar Juma’ar nan ya kauce daga...
Majalisar dokokin jihar Kebbi, ta gayyaci gwamnan jihar Alhaji Abubakar Atiku Bagudu kan amfani da bashin Naira miliyan dubu 18 da dubu ɗari bakwai daga gwamnatin...
Domin shawo kan wa’adin daina amfani da tsofaffin takardun kudi na Naira, gwamnatin jihar Borno ta kafa kananun bankunan masana’antu a kananan hukumomi 25 daga cikin...
Shugaban Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya dage kan cewa babu wani wanda ya cancanci kada kuri’a a Najeriya da...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kafa kwamitin da zai gudanar da bincike kan zargin da aka yiwa wata mata bisa kashe aurenta kuma ta aure...