Wani mutum ya yanke jiki ya faɗi yayin da yake tsaka da bin layin cirar kudi a wani banki a Karamar Hukumar Ika ta Kudu a...
Hukumar Tsaro ta farin kaya, DSS a Kano, ta gargadi jam’iyyun siyasa da sojojinsu na baka da su daina tada zaune tsaye daga ayyukan da ka...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir el-Rufai, ya ce a matsayinsu na gwamnonin Arewa suna goyo bayan sauyawa kudin kasar nan fasali, amma ya zama wajibi a...
An ceto mutane hudu daga baraguzan ginin da ya ruguje a ranar Alhamis a rukunin gidajen dake Gwarinpa, a Abuja.Jaridar SOLACEBACE ta rawaito cewa Mista Kenneth...
Ma’aikatan Gwamnati a jihar Kano zasu sami jinkiri wajen biyan albashin watan Janairun 2023 da ya Gabata.Hakan ya faru sakamakon Rashin ingancin Na’urar adana bayanai wato...
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ja kunnen ‘yan fadar Aso Rock “cabals” da ya yi imanin cewa suna adawa da burin zama shugaban kasa...
Wata Kotu a jihar Kano, ta bayar da umarnin tsare fitacciyar ƴar TikTok Murja Ibrahim Kunya, a gidan Gyaran Hali.Kotun ta bada umarnin ne da tsakar...
Babbar kotun shari’ar musulunci a jihar Kano, ta raba auren ƴar gwamnan Ganduje watau Asiya Abdullahi Umar Ganduje da mijin ta Alhaji Inuwa Uba, ta hanyar...
Kotun koli ta sake tabbatar da Hajiya Laila Buhari, a matsayin ƴar takarar Sanatan Kano ta tsakiya a tutar jam’iyyar adawa ta PDP.Tun a baya dai...
Babban bankin Najeriya CBN ya umarci bankunan kasuwanci da su fara bai wa mutane sababbin kuɗi da ba su haura Naira dubu Ashirin ba a kan...