Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da Godwin Emefiele, gwamnan babban bankin Kasa (CBN), a fadar shugaban kasa, a sirri.A ranar Larabar nan ne dai kotun...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC ta bayar da tabbacin gudanar da zabukan shekarar 2023 kamar yadda aka tsara duk da karancin man fetur...
Kotun kolin Najeriya ta dakatar da gwamnatin tarayya daga kudirin daina karbar tsofaffin kudin da aka sauyawa fasali daga 10 ga watan Fabrairun da muke ciki.KakakiHausa...
Tsohon kakakin majalisar wakilai ta ƙasa, Yakubu Dogara, ya ce arewa ya kamata ta ci gaba da mulkim Najeriya tsawon shekaru huɗu bayan shugaban ƙasa, Muhammadu...
A ranar Litinin ne kotun koli ta mayarwa da shugaban majalisar dattawa, Ahmad Ibrahim Lawan takararsa a matsayin dan takarar sanata na jam’iyyar APC, mai wakiltar...
Ƙungiyar dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN, ta buƙaci mambobinta da su ci gaba da sayar da Fetur kamar yadda suka saba. Hakan na ƙunshe ne...
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa Farfesa Mahmood Yakubu a ranar Talata ya gana da Gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele kan sabuwar manufar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya yi wata ganawar sirri da shugaban ƙungiyar gwamnonin Aminu Waziri Tambuwal da shugaban ƙungiyar gwamnonin jam’iyyar APC Atiku Bagudu dangane da...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa, INEC, ta ce amfani da adireshin IReV wajen yada sakamakon zaben na rumfunan zabukan kasar zai zama cikin lokaci,...
Ƙungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya IPMAN, ta umarci mambobinta da su dakatar da hada-hadar sayar da man fetur a faɗin Najeriya.Hakan na...