Abubakar Malami, babban lauyan gwamnatin tarayya kuma ministan shari’a ya ce bullo da manufofin sake fasalin kudin naira da babban bankin Kasa CBN ya yi ya...
Majalisar magabata ta kasa ta goyi bayan sabon tsarin kayyade cirar kudi na gwamnatin tarayya amma ta dorawa babban bankin kasar CBN da ya dauki matakin...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta yi gargadin cewa idan har jami’an tsaro ba su dauki matakin dakatar da kai hare-hare na rashin hankali da rashin...
Wani dalibin koyan gine-gine a jami’ar Najeriya dake Enugu Campus (UNEC) ya rasa halartar lecture ta kwana biyu a jere don samun kudi naira 5,000 a...
Gwamnatin jihar Kano a yammacin ranar Alhamis ta shigar da karar gwamnatin tarayya a gaban kotun koli dangane da batun sauya fasalin naira na babban bankin...
Zauren Bada Shawarwari na jam’iyyun Siyasa na kasa rashen jihar Kano ya ce ko dai a Dena Kashe Mutane a lokacin da jam’iyun Siyasa ke gudanar...
Akwai rudani game da batun sauya sheka na Manir Muhammad Dan’iya, mataimakin gwamnan jihar Sokoto.A ranar Alhamis din nan wata wasika da Dan’iya ya mika takardar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kafa kwamitin mika mulkin ga gwamnati mai kamawa.Buhari ya ce, Kwamitin zai yi aiki ne kan tafiyar da...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da aikata zamba a tare da samun su da katin shaidar...
Wata babbar kotun tarayya da ke Kaduna a ranar Alhamis din nan ta yanke wa wani matashi dan shekara 28, Olamilekan Adirieje, hukuncin daurin watanni 18...