Kotun kolin kasar ta dage shari’a kan sabuwar dokar kudin Naira zuwa ranar 3 ga Maris, 2023.Tare da hukuncin kotun kolin, ‘yan Najeriya, musamman ma’abuta kayayyaki...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta tura jami’anta zuwa jihohi 36 da kuma babban birnin tarayya, domin...
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya hori ‘yan Najeriya da su kasance masu kishin kasa da zaman lafiya da nuna kishin kasa a yayin da suke...
Babban sufeton ‘yan sandan ya tura sabbin kwamishinonin ‘yan sanda biyu da mataimakan ‘yan sanda biyu zuwa Kano domin gudanar da ayyukan zabe.CP Mamman Dauda wanda...
Babban kwamandan hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, Ahmed Audi, ya ce hukumar za ta tura jami’ai 102,000 domin gudanar da babban zaben da ke tafe...
Hukumar lura da aikin ‘yan sanda ta kasar nan ta maye gurbin Hajiya Naja’atu Mohammed, a matsayin ɗaya daga cikin masu sanya idanu na hukumar da...
Hukumar jin daɗin Alhazai ta jihar Katsina ta umarci maniyyata aikin hajjin bana na jihar da su biya Naira miliyan biyu da dubu ɗari biyar a...
Jami’ar Bayero ta Kano, ta tabbatar wa da sashen Hausa na BBC rahoton korar ɗalibanta su ashirin da bakwai. A cewar Jami’ar ta ɗauki matakin korar...
Sufeto Janar na ƴan sandan Najeriya Usman Alkali Baba, ya sauya wa kwamishinan ƴan sandan jihar Kano Mamman Dauda wurin aiki zuwa jihar Filato.Hakan na ƙunshe...
Ɗan takarar kujerar majalisar wakilai a karkashin jam’iyyar NNPP a mazaɓar Wudil da Garko a jihar Kano, Kamilu Ado Isa ya rasu.Kamilu ya rasu ne a...