Mutane biyu sun mutu a ranar Lahadi a wani hari da aka kai ofishin yakin neman zaben dan takarar majalisar wakilai na jam’iyyar NNPP a jihar...
Hukumar zaɓe ta ayyana Sulaiman Abdurrahman Kawu Sumaila, a matsayin wanda ya ya lashe zaɓen kujerar Sanatan Kano ta Kudu a zaben 2023.Babban baturen zaɓen yankin...
Shugaba ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana jajensa ga ƴan kasuwar Monday Market da ke birnin Maiduguri bisa iftila’in gobara da ta tashi a kasuwar.Hakan na ƙunshe...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta bayyana cewa za ta ci gaba da bayyana sakamakon zaɓen shugaban ƙasa a gobe Litinin da ƙarfe...
Ɗan takarar Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar NNPP, Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya lashe ƙanan hukumomi 9, da suka haɗa da Garin Malam, Kibiya, Rimin Gado, Kura,...
Jami’an rundunar ƴan Sanda sun kama Haruna Salisu Mohammed, shugaban kafar yaɗa labarai ta WikkiTimes dake Bauchi lokacin da yake tsaka da gudanar da aiki tare...
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Takai na nuna cewa wasu fusatattu sun bankawa ofishin hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC da ke ƙaramar hukumar Takai...
Babban Kasuwar Maiduguri da aka fi sani da Monday market ta kama da wuta.Har yanzu gobarar da ta tashi a safiyar Lahadin nan tana ci gaba...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta yi barazanar soke sakamakon zabukan yankunan da ke fama da rikici a lokacin zaben shugaban kasa da...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta ce jami’anta sun kama wasu mutane 17 da ake zargi da sayan kuri’u...