Wasu ‘yan bindiga da ba a tantance ba sun kashe Hakimin Maigari a karamar hukumar Rimin Gado a jihar Kano, Alhaji Dahiru Abba.Sabon babban sakataren shari’a...
A karo na biyu tun bayan da kotun koli ta yanke hukuncin cewa tsofaffin takardun kudi na Naira 200, da Naira 500 da kuma Naira 1,000...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta sha alwashin hukunta jami’anta da suka hada da na wucin gadi ko na tattara bayanai, wadanda watakila...
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayyana manufar sake fasalin naira na babban bankin Najeriya, CBN ya yi, a matsayin manufar kwace mulki, yana mai cewa...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) a jihar Ribas ta saki sunayen wadanda suka lashe zaben ‘yan majalisar dokokin kasar da aka gudanar a...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce ta ceto rayuka 46 da dukiyoyi da kudinsu ya kai Naira miliyan 95.4 daga gobara 82 da aka...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a yau, Asabar, zai tashi zuwa babban taron Majalisar Dinkin Duniya kan kasashe masu tasowa (LCDs) karo na 5 a Doha, babban...
Wasu al’ummar kananan hukumomin Doguwa da Tudun Wada da ke Jihar Kano, a ranar Alhamis, sun nuna rashin amincewarsu da shirin gwamnatin Jihar Kano da shugabannin...
Jihohi shida na Nijeriya, sun buƙaci kotun ƙoli ƙasar da ta soke zaɓen shugaban ƙasa da na ƴan majalisar tarayya da aka gudanar a ranar 25...
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce kimanin mutane biliyan 1.5 a duniya suna fama da matsalar rashin ji.Daraktar yanki na WHO a Afirka, Dr Matshidiso...