Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta bayyana gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna da aka gudanar...
Gwamnatin jihar Kano, ta sanya dokar hana fita daga safiyar yau Litinin zuwa dare.Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da Kwamishinan yaɗa labarai Malam...
Da sanyin safiyar yau ne hukumar INEC ta bayyana Abba Kabir Yusuf, na jam’iyyar NNPP a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Kano. Babban jami’in tattara...
Tsohon gwamna Kano Malam Ibrahim Shekarau ya fadi zabe a akwatinsa da dake giginyu Firamare a mazabar giginyu dake karamar hukumar Nassarawa.Daga cikin kuri’u 218 da...
Alhamdulillahi mun ga sakamakon zabe da ya gabata, kuma mun karbe shi da Tawakkalin cewa dama Allah ne mai yi.Muna da kyakkyawar niyya ga jiharmu, kuma...
Jam’iyyar adawa ta NNPP, ta lashe zaɓen kujerar Majalisar dokokin jihar Kano a karamar hukumar Rano tare da samun rinjaye a sakamakon zaben gwamna wanda aka...
Alhaji Nasiru Gawuna mataimakin gwamnan jihar Kano kuma dan takarar gwamna a jam’iyyar APC ya yaba da yadda zaben ya gudana cikin kwanciyar hankali da lumana.Gawuna,...
Wasu ma’aikatan wucin gadi na Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) sun gudanar da zanga-zanga kan rashin biyan alawus-alawus na sufuri a ranar Asabar.Hakan...
Yayin da ‘yan Najeriya ke sake kada kuri’a a yau domin zaben gwamnonin jihohi da ‘yan majalisun jihohi, jami’an hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) reshen jihar Jigawa ta kori wasu ma’aikatan wucin gadi bisa rashin iya aiki da rashin sanin yadda ya...