Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bai wa masu unguwanni da Hakimai da kuma Dagatai umarnin sanya ido wajen shige da ficen baƙin...
Rundundar ƴan sandan jihar Kano, ta sanar da sanya dokar taƙaita zirga-zirgar ababen hawa da mutane jama’a da za ta fara aiki daga ƙarfe 12:00 na...
Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ICC ta bayar da sammacin kamo shugaban kasar Rasha Vladimir Putin kan batun tasa keyar yara daga Ukraine...
Sa’o’i kafin a gudanar da zabe na gwamna a Kano a shekarar 2023, fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Tijjani Hassan Gawuna, kawun dan takarar jam’iyyar APC,...
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta yi watsi da karar da mataimakin kwamishinan ‘yan sanda, Sunday Ubua ya shigar inda ya nemi a ba da...
Wasu ‘yan daba sun tarwatsa taron jam’iyyar (APC) da ake yi a unguwar Ile-Tuntun da ke karamar hukumar Ibadan ta Kudu maso Gabas, inda suka kashe...
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta samu umarnin kotu na tsare magoya bayan jam’iyyar (NNPP) da aka kama har sai an kammala zaben ranar Asabar.Wata...
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin Kasa ta’annati (EFCC) ta ce ta tura jami’anta 200 masu dauke da makamai domin yaki da sayen kuri’u a...
Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa da ke zamanta a Abuja a ranar Larabar nan ta yi watsi da wasu kararraki biyu da jam’iyyar PDP da...
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta ce hauhawar farashin kayayyaki a kasar ya karu zuwa kashi 21.91 a watan Fabrairun 2023 idan aka kwatanta da kashi...