Kotun ƙolin Nijeriya, ta yanke hukunci ci gaba da amfani da tsofaffin kuɗin har zuwa 31 ga watan Disamba bana.Yayin yanke hukuncin a yau, kotun ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nemi afuwar ‘yan Najeriya kan batun sake fasalin kudin Naira.A cewarsa, ba a bullo da shi don haifar da wahala ba,...
Ya zuwa yanzu dai hukumar zabe mai zaman kanta ta fitar da sakamakon zabe 147,578 daga rumfunan zabe 176,846, kwanaki biyar bayan zaben shugaban kasa.Wannan adadi...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Hausawa filin Hokey a Kano, ta yanke wa fitacciyar matashiyar nan a kafar Tiktok Murja Ibrahim Kunya da abokan burminta...
Kotun Shari’ar Musulunci dake zaman ta a filin Hokey, ta yankewa Murja Ibrahim Kunya hukuncin sharar Asibitin Murtala na tsahon sati uku, tare da yin bidiyo...
‘Yan sanda a jihar Kwara na gudanar da bincike kan kisan gillar da wani dan sanda ya bindige wata mata har lahira a harabar wata makaranta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa Maiduguri a ziyarar aiki ta yini daya a jihar Borno domin kaddamar da aikin samar da wutar lantarki mai karfin...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, a ranar Laraba, ya bayyana cewa zaben shugaban kasa na ranar Asabar da ta gabata ya kasance...
Hakimin Basirka Dan Amar na masarautar Dutsan jihar jigawa Alhaji Muhammad Suleiman ya rasuBasaraken ya rasu tare da ƴaƴansa uku bayan afkuwar hadarin mota akan hanyar...
Wasu da ba a san ko su wane ne ba sun kashe wata mai ma juna biyu, suka farke cikinta sannan suka dauke dan tayin da...