Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa INEC ta bayyana Honarabul Alhassan Ado Doguwa na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben kujerar majalisar wakilai...
Babban jami’in tattara sakamako na jihar Naija ya gabatar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar a jihar. Ga yadda sakamakon ya kasance Yawan wadanda...
Kwamitin yaƙin neman zaɓen ɗan takarar jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya yi watsi da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da ake ci gaba da fitarwa.Kwamitin ya bayyana...
Jam’iyyun LP, PDP, da ADC, sunyi watsi da sakamakon zaben shugaban kasa da ake ci gaba da tattara wa Yanzu haka a shalkwatar tattara sakamakon dake...
Guda daga cikin hadiman shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, Bashir Ahmad, ya jaddada cewa shugaban nasa ba zai tsoma baki a harkokin zaben...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta Kasa (NBC) ta gargadi masu kafafen yada labarai da ke yada labarai da rahotannin zabukan 2023 da su guji...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, APC, Bola Tinubu ne ke kan gaba a sakamakon da INEC ke fitar wa na zaben shugaban Kasa daga jihohi.Ya...
Gwamnatin Najeriya ta ce tsohon Shugaban Ƙasa Olusegun Obasanjo ba shi da “wata kimar” da zai nemi a dakatar da tattara sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar, ya yi nasarar lashe zaɓen shugaban ƙasa a jihar Katsina. Sakamakon da aka gabatar a zauren...
Tsohon shugaban ƙasa Chief Olusegun Obasanjo, ya buƙaci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, da ya soke zaɓen da aka gudanar a ranar Asabar ɗin da ta gabata.Obasanjo,...