Kwamishinan Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, Maj-Gen. Modibo Alkali ya ce hukumar ba ta da wata jam’iyyar siyasa ko ɗan takara da ta...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR, CNOL, JP, ya jajanta wa ƴan kasuwar Singa bisa iftila’in gobara da ta tashi a kasuwar.Sarkin ya...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta bayyana cewa ta gyara matsalolin da ta fuskanta lokacin zaɓen Shugaban ƙasa da na ƴan majalisun tarayya...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta yi wani zaman tattaunawa da tawagar lauyoyin Jam’iyyar hamayya ta LP.Hukumar ta INEC, ta bayyana hakan ne...
Bayan shafe kwanaki 18 ba ya nan, Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya koma fadar mulki watau Aso Villa da ke birnin tarayya Abuja.Mai magana da yawunsa...
Ƙungiyar lauyoyi ta Najeriya NBA, ta yi kira ga shugaba Muhammadu Buhari, kan ya hanzarta aiwatar da hukuncin da kotun ƙoli ta yi na sahale da...
Hukumar INEC, ta ce, ta ɗauki matakin ɗaukaka ƙara bisa umarnin da babbar kotun tarayya ta bayar kan ta amince da yin amfani da katin wucin...
Hukumar daƙile afkuwar haɗurra ta Najeriya FRSC ta tabbatar da ƙonewar fasinjoji 10 kurmus sakamakon hatsarin da ya ritsa da su a babbar hanyar Ogbomoso da...
Kotun Ƙolin Najeriya, ta tabbatar da Sanata Rufa’i Sani Hanga a matsayin dan takarar kujerar Sanatan Kano ta tsakiya a jam’iyyar NNPP, kuma wanda ya lashe...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, a ranar Alhamis din nan ta umurci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) da ta ba da...