Gwmanan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya sallami dakataccen shugaban hukumar karɓar ƙorafi da yaƙi da cin hanci da rashawa PCACC Muhyi Magaji Rimin Gado,...
Wasu mabarata a babbar hanyar Kano da ke jihar Kaduna sun yi watsi da wata tsohuwar takardar kudin naira 1,000 da wani matashi ya ba su.Kamar...
Wani abu mai kama da wasan kwaikwayo da aka yi a karamar hukumar Rano ta jihar Kano bayan wata mata mai suna Malama Khadija ta raba...
Gwamnatin jihar Katsina, ta bai wa ma’aikatan ƙananan hukumomi da na jiha hutu a gobe Alhamis don yin shirin tarbar shugaban kasa Muhammadu Buhari.Hakan dai na...
Wasu yara ‘yan makaranta har guda takwas sun mutu a yankin Bono Gabas ta kasar Ghana bayan da jirgin ruwan da ya kai su makaranta ya...
Ministar Agaji da jin kai da kula iftila’i da Ci gaban Jama’a, Sadiya Umar-Farouk, ta ce babu wani sahihin bayanai kan adadin mutanen da suka bace...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sauka a kasar Senegal domin halartar babban taron kasa da kasa da za a yi kan abubuwan da suka shafi harkokin...
Gwamnan Babban Bankin Najeriya CBN, Mista Godwin Emefiele, ya ce, babu gudu ba kuma ja da baya dangane da wa’adin daina amfani da tsofaffin kuɗi a...
Kungiyar kare hakkin kafafen labarai ta Media Rights Agenda ta ce, da ba a san ko su waye ba sun kutse cikin ofishinta da ke bire...
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta yin dirar mikiya da mamaye ofishin gwamnan babban bankin Kasa, Godwin Emefiele.An samu labari a wasu kafafen yada...