Shugaba Buhari ya ce Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC ba ta da wani dalilin da zai hana ta gudanar da sahihin zabe a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa ta samar da ayyukan yi sama da miliyan 13 kai tsaye da kuma wanda ba kai tsaye ba a...
Majalisar wakilai ta tarayya ta koka kan yadda kasafin kudin majalisar ya gaza.Kakakin Majalisar Wakilan, Benjamin Kalu, ya ce Majalisar ba za ta iya yin aiki...
Wani faifan bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta na zamani, an jiyo Titi Abubakar, matar dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, na...
Shugaban asibitin kwararru Best Choice Hospital da kuma Bestmedix pharmacy, Kano, wato, Auwal Muhammad Lawal ya samu lambar yabo ta jakadan zaman lafiya ta kungiyar masu...
Jam’iyyar PDP a jihar Sokoto ta nesanta kanta da mumunan al’amarin da ke tattare da ‘yan daba a siyasar jihar.Jami’in hulda da jama’a kuma sakataren yada...
Hukumar yaki da cin hanci da Rashawa ta EFCC zata yi gwanjon Gidajen da ta kwace a hannun wadanda suka yi sama da fadi da su.Shugaban...
Babban sufeton yan sandan Kasar nan Usman Baba ya zargi ‘yan siyasa da wasu manyan mutane da hannu a hare-haren da ake kaiwa jami’an hukumar zabe...
Zaben shugaban kasa na 2023 na kara zama abun ban sha’awa yayin yakin neman zabe, tarurrukan zauren gari da huldar yada labarai ke kara karfi.Kusan dukkan...
Hukumar kidaya ta kasa, NPC, ba za ta kunyata ‘yan Najeriya ba kan gudanar da kidayar jama’a da gidaje na kasa na shekarar 2023 da aka...