Rundunar ‘yan sandan jihar Legas, a ranar Larabar nan, ta tabbatar da kama wani sufeton ‘yan sanda na sashin Ajah, tare da tsare shi bisa kashe...
Wata gobara ta kone wani gini da ba a kammala ba da akw amfani da shi wurin ajiyar man dizal, inda ta kone tankokin guda biyar...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya yi Allah-wadai da rikicin da ya barke tsakanin magoya bayan jam’iyyar PDP da na APC mai mulki a jihar,...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa (INEC) ta sanar da ranar Litinin 12 ga watan Disambar 2022 zuwa Lahadi 22 ga watan Janairu, 2023 a...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Legas ta fara gudanar da bincike kan halin da ake ciki game da safarar miyagun kwayoyi tare da kona wani dattijo...
Hukumar nan da ke umarni da Kyakkyawa da hani da mummuna Hisbah ta jihar Kano ta sami nasarar kama wata babbar mota makare da Barasa (Giya),...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya bayyana rashin amincewa da matakin da hukumar zabe ta kasa ta dauka na amfani da na’urar...
Watanni takwas bayan dakatarwar da hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa ta Kasa NRC ta yi sakamakon harin da ‘yan kungiyar Boko Haram suka kai wa...
Wasu ‘yan bindiga a kauyukan Batsari da Funtua a jihar Katsina sun yi garkuwa da mutane kusan 46 a karshen mako.Wata majiya ta shaida wa Jaridar...
Wani dalibi mai suna Aminu Adamu Muhammad ya nemi gafarar uwargidan shugaban kasa, Misis A’isha Buhari kan wani rubutu na batanci da ya yi a shafunsa...