Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta ce ta samu shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC Abdulrasheed Bawa, da laifin saɓa...
Yayin da Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ke kara zage damtse wajen gudanar da ayyuka gabanin zabukan 2023, wata tawaga ta...
Kimanin fasinjojin wata mota ƙirar Bus su goma sha huɗu ne suka rasa rayukansu sanadiyar hatsarin mota da ya ritsa dasu akan titin Gaya zuwa Wudil....
Fasinjoji 14 ne suka kone kurmus a hanyar Gaya zuwa Wudil a wani hatsarin mota kirar Toyota Hummer da wata mota kirar Hyundai jeep wanda hukumar...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta yi gargadin cewa fitar da ƙwayar Fentanyl kasuwanni ka iya yin mummunan illa ga rayuwar matasa.Hukumar...
Ministan Sufuri, Mu’azu Sambo, ya ce gwamnatin tarayya za ta ci bashin kudi domin saukaka kammala ayyukan jiragen kasa a kasar nan.Sambo ya bayyana hakan ne...
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ba da shawarar cewa ‘yan jarida ne ke kawo cikas wajen fatattakar ‘yan bindiga a Najeriya.A cewar Matawalle, ba...
Majalisar Wakilai na shirin kashe Naira biliyan 170 ga kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) a cikin kasafin kudin 2023.Kakakin majalisar, Femi Gbajabiamila, ne ya bayyana hakan a...
Ofishin hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA reshen jihar Adamawa, ya raba kayan abinci da sauran kayayyakin agaji ga gidaje 800 da aka gano...
Rundunar ƴan sanda jihar Borno ta saki wata tunkiya da aka kama bisa zargin ta da cinye soyayyen kifi da wani Malam Yusuf Ibrahim ke sayar...