Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da aiwatar da ayyukan tituna 27 da darajarsu ta haura tiriliyan N3.9 a jihohi 15 na Najeriya. Ministan Ayyuka, David...
Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta amince da gagarumin sauyi a tsarin shirin bautar ƙasa na NYSC, inda za a maye gurbin shugabancin sojoji da na...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da belin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar AAC kuma mawallafin jarida, Omoyele Sowore, akan kuɗi Naira Miliyan...
Babbar Kotun Jihar Kano mai sauraron ƙorafe-ƙorafen ɗaukaka ƙara ta saurari ƙarar da Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya shigar, yana ƙalubalantar hukuncin kisa da Kotun Shari’ar...
Mutum na uku mafi arziki a Afirka, kuma shugaban kamfanin BUA Group, Abdul Samad Rabiu, ya gabatar da tayin sayen kaso 70 cikin 100 domin mallakar...
The leadership and members of the Persons with Disabilities (PWDs) Associations in Kano State wish to express our sincere appreciation to His Excellency, Governor Abba Kabir...
Jam’iyyar NDC ta bayyana cewa za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja, wadda ta soke umarnin da ya tilasta wa INEC...
Ministan Harkokin Cikin Gida, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa an kama wasu da ake zargin manyan kwamandojin Boko Haram da ISWAP ne su bakwai, a...
Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja a Jihar Kogi ta soke hukuncin da ta yanke a baya wanda ya umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta...
Wani Sabon Rahoto da aka fitar ya nuna cewa akalla ma’aikatan lafiya ƴan Najeriya 10,494 ne ke aiki a Hukumar Kiwon Lafiya ta Birtaniya (NHS). Adadin...