Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da ƙudirin samar da asibitocin kula da masu larurar ƙwaƙwalwa a shiyyoyi uku na jihar. Ɗan majalisa mai wakiltar ƙananan...
Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar Pankshin/Kanke/Kanam, Yusuf Gagdi, ya bayyana adawarsa ga shirin gyaran hali na ‘yan ta’adda da sauran masu aikata manyan laifuka. Ya ce...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ɗage yanke hukunci kan ƙarar da Hukumar EFCC ta shigar domin neman a ƙwace kadarori 57 da ake zargin...
Majalisar Shurar Ɗariƙar Tijjaniyya ta bayyana goyon bayanta ga sake zaɓen Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a wa’adi na biyu. Hakan na ƙunshe ne cikin...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya umarci Hukumar EFCC da ICPC su sanya ido kan rarraba tallafin takin zamani a faɗin jihar domin tabbatar...
Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa ya fice daga APC zuwa...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tabbatar da halaccin shugabancin Sanata David Mark a jam’iyyar ADC, bayan ta yi watsi da ƙarar ɗan Majalisar Wakilai,...
Ƙungiyar Masu Gidajen Mai Masu Zaman Kansu ta Najeriya (IPMAN) ta yi barazanar rufe gidajen mai a faɗin ƙasar idan Gwamnatin Tarayya ta yi yunƙurin kayyade...
Jami’ar Northwest da ke Kano ta kori ɗalibai 34 tare da ɗaukar wasu matakan ladabtarwa bayan nazarin rahoton kwamitin binciken laifukan jarabawa na zangon karatu na...
‘Yan sandan Najeriya sun tabbatar da cewa har yanzu ɗalibai 36 tare da wani ma’aikacin makaranta guda ɗaya na hannun ‘yan bindiga, bayan harin da suka...