Jam’iyyar ADC ta bayyana shakku kan lafiyar Shugaba Bola Ahmed Tinubu da cancantarsa ta ci gaba da jagorantar ƙasa, tare da yin kira ga Majalisar Tarayya...
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa tana duba yiwuwar gudanar da zaɓen shugaban ƙasa na gwaji kafin babban zaɓen 2027, domin tantance inganci da...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba da umarnin kwace kadarori 48, ciki har da wata jami’a, da ake alaƙanta wa tsohon Antoni Janar na...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da kudirin Dokar Tsare-tsaren Birane da Kula da Ci gaban Gine-gine ta 2026, wanda ya soke dokar da ta kafa...
Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun kai hari Makarantar Sakandiren Gwamnati da ke Opada-Olowa a ƙaramar hukumar Dekina ta Jihar Kogi, inda suka sace...
Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Maitama, Abuja, ta bayar da belin tsohon Shugaban Kotun Da’a ta Kasa (CCT), Danladi Umar, akan kudi naira miliyan...
By Mustapha MuhammadPolitics is often judged by the quality of leadership it produces. While appointments sometimes generate controversy and uncertainty, others quickly earn public acceptance because...
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin jarrabawar WAEC da NECO ga ɗaliban sakandire, domin sake nazari da tuntuɓar masu ruwa da tsaki. Hakan na...
Babbar Kotun Majistare da ke Jihar Katsina ta bayar da belin masani kan harkokin tsaro kuma mai sharhi kan al’amuran jama’a, Dakta Bashir Kurfi, bayan gurfanar...
Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has officially announced the nomination of his deputy, His Excellency Murtala Sule Galadima Garo, as his running mate for...