Ƙungiyar cigaban masarautar Birnin Gwari watau BEPU, ta bayyana kaɗuwarta bisa garkuwar da wasu ƴan bindiga suka yi da matafiya masu yawa haɗi da wasu dalibai...
Mjalisar dokokin jihar Kaduna, ta ɗauki matakin dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Chikun Malam Salisu Musa, da na ƙaramar hukumar Giwa Abubakar Lawal, bisa zargin su...
Shugaba ƙasa Muhammadu Buhari, ya kama hanyar tafiya birnin Madrid na ƙasar Spain Sifaniya domin kai ziyara nahiyar Turai.Hakan na cikin wata sanarwa da mai magana...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya yi wata ganawa da gwamnonin jam’iyyar APC da kuma jiga-jigan gwamnatinsa.Rahotonni sun bayyana cewa shugaban ya yi ganawar ne a fadar...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da sauya wa Jami’ar Kimiyya da Fasaha (KUST) da ke Wudil a Jihar, suna zuwa na hamshakin attajirin nan na Afirka,...
Tsohon mataimakin shugaba ƙasa Alhaji Atiku Abubakar, ya samu nasarar lashe zaɓen fitar da gwani na ɗan takarar shugaban ƙasa da jam’iyyar PDP ta gudanar. Rahotonni...
A yau Asabar, Gwamnan jihar Bauchi Alhaji Bala Mohammed Abdulkadir, ya sanya dokar hana fita ta tsawon sa’o’i 24 a garuruwan Yelwa-Tsakani, Yelwa-Lushi, Kagadama, da Birshi.Hakan...
Tsohon shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce harbe-harben da aka samu a kasar a baya-bayan nan inda aka kashe yara goma sha tara da malamai biyu,...
Tsohon Mataimaki na musamman ga Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari kan sabbin kafafen yada labarai, Malam Bashir Ahmad, ya rasa tikitin takarar jam’iyyar APC na majalisar wakilai...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC, ta ƙara lokacin kammala zaɓukan fitar da gwani na zaɓen baɗi.Shugaban kwamitin yaɗa labarai da wayar da kan masu kaɗa...