Jami’an hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC suka mamaye gidan tsohon gwamnan Jihar Imo Rochas Okorocha, domin kama shi.Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa,...
A yau Litinin ne shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sauka a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano domin wata ziyarar aiki. Jaridar Solacebase, ta ruwaito cewa...
Gwamnatin tarayya, ta naɗa Mista Anamekwe Chukwunyere Nwabuoku a matsayin wanda zai ci gaba da kula da ofishin Akanta Janar na tarayya bisa binciken da hukumar...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya kai ziyarci ta’aziyya a ofishin jakadancin Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa da ke birnin tarayya Abuja bisa rasuwar shugaban...
Hukumar kula da harkokin sufurin jiragen ƙasa ta Najeriya NRC, ta dakatar da shirinta na dawowa domin ci gaba da jigilar fasinjojin Abuja zuwa Kaduna.Hukamar ta...
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya, ta kuma ɗage ranakun da ta sanar na yin zaɓukan fidda gwani.Jam’iyyar ta bayyana hakan ne ta cikin wani saƙo da...
Tsohon gwamnan Kano, kuma ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau, ya karɓi katin zama mamba a jam’iyyar NNPP mai alamar...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta tabbatar da sace wasu matafiya a kan titin Kaduna zuwa Abuja.Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Samuel Aruwan ne ya...
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa mutanen da suka mutu sakamakon fashewar iskar gas a Kano ƙaru zuwa mutane 9.Hukumar bada agajin gaggawa ta tarayya NEMA ce...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zaman ta a Kano ta dakatar da shugabancin jam’iyar PDP, ƙarƙashin Shehu Sagagi har sai ta gama sauraron ƙarar da...