Mai neman takarar gwamnan jihar Kano a jam’iyyar APC Sha’aban Ibrahim Sharada, ya buƙaci uwar jam’iyyar APC da ta rushe zaɓen fitar da ɗan takarar gwamna...
Mai neman takarar gwamnan Kano a jam’iyar PDP Barista Muhuyi Magaji Ramin-Gado, zai tsaya takarar sanata mai wakiltar Kano ta Arewa a zaɓen baɗi da ke...
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Alhaji Nasir Yusuf Gawuna, ya yi nasara a zaɓen fitar da gwani na jam’iyyar APC.Mataimakin gwamnan ya samu nasarar ne bayan da...
Alhaji Mustafa Sule Lamido, ɗa ga tsohon gwamna Sule Lamido na Jigawa, ya samu tikitin zama ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarkashin jam’iyyar PDP a zaɓen...
Babban bankin Najeriya CBN, ya ƙaryata labarin da wasu kafafen yaɗa labaran Internet suka yaɗa wanda ke cewa gwamnatin tarayya ta sauke gwamnan banking Mista Godwin...
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Zamfara da aka tsige shi a baya-bayan nan, kuma mai neman takarar gwamnan jihar na jam’iyyar PDP a zaɓen baɗi Barista Mahdi...
Majalisar masarautar Gaya ta tuɓe Dagaci ƙauyen Gudduba da ke yankin karamar hukumar Ajingi Mallam Usman Muhd Lawan.Hakan na cikin wata sanarwa da jami’in yaɗa labarai...
Gamayyar ƙungiyoyin Farar-Hula a Arewacin Najeriya sun ja hankalin Shugabannin yankunan Arewa da na Kudanci Najeriya da kuma gwamnatin tarayya kan su dauki matakan kawo ƙarshen...
Ƴan majalisar dokokin Kano guda biyu da suka haɗa da Kabiru Yusuf Isma’il wakilin mutanen Madobi da kuma Mu’azzam El-Yakub, mai wakiltar ƙaramar hukumar Dawakin Kudu...
Babbar Kotun tarayya da ke zamanta a Kano ƙarƙashin jagorancin mai shari’a A. M. Liman, ta kori ƙarar da Alhaji Ahmadu Haruna Ɗan Zago ya shigar ...