Hukumar Yaƙi da sha da Fataucin Ƙwayoyi ta Ƙasa, NDLEA ta kama ƙwayar Tramadol mai nauyin miligiram 225 har guda 649,300 a filin jirgin sama na...
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelinsky ya ce ya amince ya sasanta da Rasha a wani wuri kan iyakar Ukraine da BelarusMista Zelensky ya ce a tattaunawar da...
Aƙalla mayaƙa 20 da ake kyautata zaton ƴan Boko Haram ne aka kashe a kudancin Nijar a wani farmaki da dakarun haɗin guiwa suka kai, kamar...
Tsohon shugaban Amurka Donald Trump ya yi Allah wadai da mamayar da ƙasar Rasha ta yi wa Ukraine tare da cewa yana yi wa ƴan kasar...
Hukumar zabe ta ƙasa, INEC, ta umarci jam’iyyun siyasa a ƙasar nan da su mika mata sunayen ‘yan takararsu na shugaban ƙasa daga yanzu zuwa 17...
Hukumar zaɓe a Najeriya INEC ta sanar da jadawalin babban zaɓe na 2023, inda za a gudanar da zaɓen shugaban ƙasa ranar Asabar 25 ga watan...
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya kai wa tsohon shugaban ƙasa Cif Olusegun Obasanjo ziyara a gidansa da ake Abeokuta.“Na yi farin ciki da...
A jiya juma’a aka daura auren fitaccen tauraron fina-finan Hausa Ali Muhammad Idris wanda aka fi sani da Ali Artwork da amaryarsa Hauw’u Muhammad Bello a...
Babban dan Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, wato Abdulazeez Ganduje, ya yi barazanar kai mahaifinsa kotu in har ba’a biya shi cikon kudin da yake...
Fadar Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ta rubutawa Hukumar kula da Zirga-zirgar Jiragen Sama ta Najeriya, NCAA, wasiƙar koke, inda ta nemi a hukunta kamfanin...