A sakamakon yin watsi da zaben shugaban Jam’iyyar APC ta Kano da kotun daukaka kara ta yi, bangaren Ibrahim Shekarau ya ce uwar Jam’iyya ta yi...
Gwamnan Jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya yi kira ga ƴan majalisar jihar, na jiha da na taraiya, da su yi aiki tuƙuru domin tabbatar da burin...
Wasu rahotanni daga karamar hukumar Gwer ta Yamma da ke jihar Benue sun bayyana cewa wasu ƴan bindiga daɗi sun kashe mutum biyar a wani sabon...
Gidan rediyon Cibiyar Bunƙasa Fasahar Sadarwa da Cigaban Al’umma (CITAD) da ke yada shirye-shiryensa a shafukan Intanet ya kulla yarjejeniyar aiki da Sashen Hausa na Muryar...
Tsohon shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da hana cin hanci da rashawa na Jihar Kano Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya ziyarci tsohon ministan harkokin waje Ambassada Aminu...
Ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau a Jam’iyyar APC a Jihar Kano da ke rikici da tsagin Gwamna Abdullahi Ganduje ya ce zai ɗaukaka ƙara kan hukuncin kotu...
Kotun ɗaukaka ƙara dake babban birnin tarayya Abuja, ta jingine hukuncin babbar kotun tarayya na warware zaɓen shugabancin mazaɓu na jam’iyyar APC a jihar Kano tsagin...
Wasu rahotanni daga ƙasar Afghanistan sun bayyana cewa an jefe wani mutum da wata mata bayan da a ka kama su da laifin aikata yi zina...
Hukumar Hisbah a Kano ta kama mutum 78 maza da mata bisa zargin za su yi auren jinsi.An kama su ne a Unguwar Nasarawa GRA a...
Shugaban ƙasar Aljeriya ya ce zai ɓullo da tsarin biyan matasan da ba su da aikin yi a ƙasar yayin da take fama da adadin marasa...