Jami’an hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta sami nasarar cafke wani matashi mai suna Lawan Khalid, bisa zargin satar wayoyin hannu...
Jam’iyyar APC ta ware wa yankin arewacin ƙasar muƙamin shugaban jam’iyyar na ƙasa yayin da ake tunkarar babban zaɓe na 2023.Gwamnan Kaduna Nasir Ahmed El-Rufai ya...
A yau Talata tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabi’u Kwankwaso, ya sanar da kafa wata ƙungiya a matsayin ‘Runduna ta Uku’ a babban birnin tarayya Abuja. Ƙafa...
Wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja, a yau Litinin, ta kori ƙarar da Ƙungiyar Lauyoyi ta Ƙasa, NBA ta shigar gabanta, kan cewa ta haramta wasu...
Ƴan Sanda a Jihar Kaduna sun daƙile wani harin ƴan fashin daji a ƙauyen Kurmin Kare da ke Ƙaramar Hukumar Chikun ranar Lahadi.Kakakin Rundunar Ƴan Sanda...
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sake ɗage ranar babban taronta na kasa bayan tsayar da ranar 26 ga watan Fabrairu tun da farko.Wannan na...
Wani rahoto da jaridar Daily Trust ta wallafa ya bayyana cewa ƴan bindigar da su ka sace ɗaliban makarantar sakandiren Tarayya ta Yawuri a jihar Kebbi,...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ƙofar sulhu a buɗe take tsakaninsu da ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau.Gwamnan ya bayyana hakan ne a cikin wata...
Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen Jihar Zamfara ta ceto mutum 24 waɗanda ƴan bindiga suka yi garkuwa da su.A wata sanarwa da mai magana da yawun...
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya ce kasar nan ta na bukatar mutanen da ake kira ƴan tawaye da dama waɗanda za su dinga bayyanawa shugabannin...