Shugaban Sashen Ƙididdiga na Najeriya, Dr Simon Harry, ya ce ƙarancin man fetur da ake fama da shi a wasu sassan ƙasar zai iya shafar hauhawar...
Wani rahoto da jaridar Aminiya ta wallafa ya rawaito yadda wasu matuka ababen hawa a garin Gombe ke kokawa kan yadda masu gidajen mai suke rufe...
Wata Kotun Shari’a da ke zaman ta a Rigasa, Jihar Kaduna ta aike da wasu kishiyoyi matan wani mutum mai suna Danlami Tasiu zuwa gidan yari...
Wasu rahotanni sun bayyana cewa rundunar ƴan sandan ƙasar nan ta kama mataimakin kwamishinan ƴan sanda Abba Kyari.Rahotannin sun ce a yanzu haka ana tsare shi...
Abdulmalik Tanko, wanda a ke zargi da yin garkuwa da kuma kashe dalibarsa, Hanifa Abubakar, ƴar shekara 5, ya musanta garkuwa da kuma kashe ta.A yau...
Hukumar yaƙi da shan miyagun ƙwayoyi a Najeriya ta National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA) ta ce tana neman ɗan sanda DCP Abba Kyari ruwa a...
Kungiyar malaman jami’oin na Najeriya (ASUU) sun shiga yajin aikin na gargaɗi na tsawon wata ɗaya, inda malamai suka dakatar da koyarwa da sauran ayyukan da...
Kungiyar Mata ‘ta a masana’antar Kanywood wato Kannywood Women Association Nigeria (K-wan) karkashin jagorancin Hauwa A Bello sun yi barazanar gurfanar da fitaccen mawakin nan Naziru...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya wato NDLEA ta yi nasarar cafke wani ɗan ƙasar India mai suna Vyapak Nutal da laifin shigo...
Tsohon gwamnan jihar Borno Sanata Kashim Shettima, ya ce wannan lokacin ne da arewa za su nuna goyon baya ga jagorar jam’iyyar APC mai neman takarar...