Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sake fitar da jerin sunayen jam’iyyun da za su fafata a zaben gwamnan Jihar Kano na 2027, inda ta sanya...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sauya wa wasu kwamishinoni ma’aikatun da suke jagoranta, tare da bayyana sabbin ma’aikatun da aka ware musu.A sabon...
Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar Dattawan Najeriya, Opeyemi Bamidele, ya ce ana sa ran kammala shirin kafa ƴansandan jihohi kafin ko a cikin watan Disamban 2026.Bamidele,...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta yi watsi da ƙorafe-ƙorafen Ladi Adebutu, ɗan takarar gwamnan Jihar Ogun na jam’iyyar PDP, da Aminu Abdussalam...
Kwamitin yaƙi da shaye-shaye da fataucin miyagun ƙwayoyi na Jihar Kano ya kama Ishaq Lawan Ibrahim, wanda aka fi sani da “Malam Keya”, a birnin Port...
Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta ƙaddamar da wata sabuwar manhajar tantance wayoyi mai suna Device Checker Platform, domin tabbatar da bin ƙa’idojin fasaha da kuma...
Ana sa ran Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da ƙudirin kasafin kuɗin shekarar 2027 ga Majalisar Ƙasa kafin ƙarshen shekarar 2026.Ministar Ƙasa a Ma’aikatar...
A ranar Alhamis 29 ga Oktoba, Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai bar Abuja zuwa birnin Makka na ƙasar Saudiyya, domin gudanar da ibadar Umrah.Mai ba...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta cire sunan Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodinma, a matsayin...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da kudirin dokar da zai bai wa gwamnatin jihar damar kafa rundunar ’yan sandan jiha.Shugaban Masu Rinjaye na majalisar, Lawan...