Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya ce da ba don taimakon Shugaba Bola Tinubu ba, marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ba zai samu nasarar shugabancin...
Babban Kwamandan Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Malam Muhammad Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce shi ba ɗan siyasa ba ne kuma ba zai yi wa wani...
Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya buƙaci Gwamnatin Tarayya ta yi wa ’yan Najeriya bayani kan inda Naira biliyan 10 da aka ware domin shirin...
Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu kan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Abdulaziz Abdulaziz, ya ce shugaban ya cancanci samun wa’adi...
Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Nijeriya (FRSC) ta hana jami’anta raka ’yan siyasa yayin gangamin yakin neman zaɓen 2027.Hukumar ta kuma gargadi jami’anta da kada su yi...
Ministan Lafiya, Dokta Muhammed Ali Pate, ya buƙaci ’yan Najeriya da kada su ɗaga hankalinsu kan cutar Ebola da ta ɓulla a Abuja, yace Gwamnatin Tarayya...
An sauke Limamin Masallacin Unguwar Madina da ke Bauchi, Dahiru Abubakar, daga muƙaminsa bayan an zarge shi da yaɗa manufofin sake zaɓen Shugaban Najeriya, Bola Tinubu,...
Gwamnatin mulkin sojan Burkina Faso ƙarƙashin jagorancin Kaftin Ibrahim Traoré, ta dawo da hukuncin kisa, wanda aka soke tun shekarar 2018.Sabuwar dokar ta tanadi hukuncin kisa...
Jam’iyyar African Action Congress (AAC) ta nemi Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya ba ta aron ɗakin taro na fadar shugaban ƙasa da ke Villa, domin...
Tsohon shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan, ya bayyana cewa hana Shugaba Bola Ahmed Tinubu zarcewa a wa’adin mulki na...