Mataimakin Shugaban Nijeriya, Kashim Shettima, ya bayyana kwarin gwiwar cewa Arewa za ta ƙara yawan ƙuri’un da za ta bai wa Shugaba Bola Tinubu a zaɓen...
Kwamishinan ’Yan Sandan Kano, Ibrahim Adamu Bakori, ya ce rundunar za ta samar da ingantaccen tsaro kafin, lokacin da kuma bayan zaɓen 2027. Ya kuma buƙaci...
Wasu ƙungiyoyi masu goyon bayan jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a Jihar Kaduna sun yi Allah-wadai da rushe gidan Hon. Mahmoud Sani Sha’aban Dan Buram Zazzau,...
Shugabannin jam’iyyar APC ne za su wakilci Shugaba Bola Tinubu a jihohi sama da 20 yayin gangamin yaƙin neman zaɓen 2027, wanda za a fara a...
Gwamnatin Jihar Zamfara ta amince da shirin sayen hannayen jari ga mutum 36,176 daga cikin al’ummar jihar a Kamfanin Dangote, domin ƙarfafa shigarsu harkokin zuba jari...
Mahukuntan Kwalejin Nazarin Addinin Musulunci da Koyon Shari’a ta Aminu Kano (AKCILS) sun musanta jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa suna hana ɗalibai...
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, ya ce yana jin Amurka ta ci amanar ƙasarsa, bayan da Shugaba Donald Trump ya janye takunkumin da aka kakaba wa man...
Tsohon Manajan Daraktan Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA), Arc Aminu Dabo, ya yi murabus daga jam’iyyar APC.Dabo, wanda ya kasance shugaban kwamitin...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba zai iya raka kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na APC zuwa dukkan jihohin Najeriya domin neman masa...
From, Sani Gazas Chinade DamaturuThe leadership of Kulen Allah Cattle Rearers Association of Nigeria (KACRAN) wishes to passionately appeal to the Independent National Electoral Commission (INEC)...