Connect with us

Featured

Arc. Aminu Dabo ya fice daga jam’iyyar APC

Tsohon Manajan Daraktan Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA), Arc Aminu Dabo, ya yi murabus daga jam’iyyar APC.

Dabo, wanda ya kasance shugaban kwamitin APC na ƙaramar hukumar Dambatta a Kano, ya sanar da murabus ɗinsa a wata wasiƙa mai kwanan wata 7 ga Oktoba 2026, wadda ya aikewa shugaban jam’iyyar na Dambatta Gabas.

Read Also : Ba zan iya zuwa yaƙin neman zaɓe kowacce jiha ba – Tinubu

Ya ce ya ɗauki matakin ne bayan yin la’akari da wasu dalilai na kashin kansa da kuma abubuwan da yake shirin mayar da hankali a kansu a nan gaba. Ya kuma tabbatar da cewa ya miƙa wasiƙar murabus ɗin ga jami’an jam’iyyar da abin ya shafa a Dambatta.

Dabo ya gode wa shugabannin APC bisa damar da suka ba shi ta yin hidima a jam’iyyar, da kuma goyon baya da amincewar da suka nuna masa. Ya taɓa neman takarar gwamnan Kano, sannan ya riƙe muƙamin Kwamishinan Filaye na jihar.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet