Ministan Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya mayar da martani ga Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, kan zargin da ya yi masa na haddasa matsaloli a jihar. Wike...
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya umarci lauyoyinsa da su janye dukkan kararrakin zagi da ya shigar kan wasu mutane, bayan ya ji wa’azin wani...
Bankuna a Najeriya sun sanar da cewa za su fara cire Naira 50 a matsayin harajin banki kan duk kuɗin da aka tura ko aka cire...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi maraba da tsohon ɗan takarar Labour Party, Peter Obi, cikin jam’iyyar African Democratic Congress...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta kama wani matashi mai shekara 25, Mustapha Isma’il, bisa zargin caka wa abokinsa Halifa wuƙa har ya mutu, bayan wata...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanya hannu kan dokar kasafin kuɗin shekarar 2026 da aka gyara, mai jumillar Naira tiriliyan 1.477, inda ya sha...
Wani babban jigo a jamiyyar APC ta jihar Adamawa Abdurrahman Haske yayi kira ga matasa na karamar hukumar Lamurde da su guji tayar da fitina da...
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta bayyana cewa a shirye take ta karɓi Gwamna Abba Kabir Yusuf hannu biyu idan ya yanke shawarar barin NNPP ya...
Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar da hukuncin kisa kan Abdulmalik Tanko, wanda aka same shi da laifin garkuwa da kuma kashe Hanifa, yarinya ’yar shekara takwas....
Rundunar Tsaro ta NSCDC a Jihar Katsina ta bayyana cewa ta kama mutane takwas da ake zargi da hannu a harin da aka kai wa wani...