Jam’iyyar PDP mai hamayya a Najeriya ta yi Allah wadai da matakin gwamnan jihar Plateau na ficewa daga jam’iyyar tare da komawa jam’iyyar APC mai mulki....
Wata kotu a jihar Ogun ta ajiye direban motar Lexus SUV da ya ɗauki fitaccen ɗan damben duniya Anthony Joshua, Kayode Adeniyi mai shekaru 46, a...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce ba ta fitar da jadawalin da tsarin ayyukan zaɓen shekarar 2027 ba, sabanin wasu rahotanni da...
Kasar Canada ta kori ƴan Najeriya 366 daga watan Janairu zuwa Oktoban 2025, yayin da hukumomin shige da fice ke ƙara tsaurara matakan aiwatar da dokokin...
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta dakatar da aiwatar da dokar izinin gilashin mota mai duhu (tinted) a faɗin ƙasar, biyo bayan umarnin wucin-gadi da wata kotu...
Hukumar EFCC ta yi watsi da zargin Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, cewa ana amfani da hukumar wajen takura masa da wasu jami’an gwamnatinsa. EFCC ta...
Babbar Kotun Jihar Kano ta tabbatar da Hon. Abdullahi Zubairu Abiya a matsayin shugaban riƙo na Jam’iyyar NNPP a jihar, biyo bayan rikicin shugabanci da ya...
The Kano State Executive Council has approved a total sum of ₦6.9 billion for the execution of key infrastructure, social, and governance projects across the state.The...
Gwamnatin Jihar Gombe ta amince da kashe N665 miliyan don biyan kudin jarabawar Senior Secondary School Certificate Examination (SSCE) ga dalibai 23,873 a jihar. Hakan ya...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta bayyana cewa ta samu kira daga mutane 838 na neman agaji yayin da gobara, hadurra a hanya da na...