Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta sanar da kama mutane da kwace kwayoyi a jihohi da dama ciki har da...
Sakataren jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) na kasa, Ogini Olaposi, ya bayyana cewa Rabiu Musa Kwankwaso ba zai samu damar tsayawa takarar shugaban kasa a...
Kakakin majalisar dokokin Iran, Mohammad Baqer Qalibaf, ya gargaɗi shugaban Amurka Donald Trump cewa Iran za ta mayar da martani idan Amurka ta kuskura ta kai...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya amince cewa Musulmai ma na daga cikin wadanda ake kashewa a Najeriya, duk da cewa ya jaddada ikirarin cewa Kiristoci ne...
Hukumar Kashe Gobara ta Ƙasa reshen jihar Neja ta bayyana cewa an samu gobara 430 a sassa daban-daban na birnin Minna tsakanin watan Janairu zuwa Disambar...
Kungiyar Likitocin Koyon Aiki ta Najeriya (NARD) ta jaddada aniyarta ta fara yajin aiki a 12 ga Janairu, 2026, duk da umarnin Kotun Kwadago ta Kasa...
Rundunar NSCDC ta jihar Kano ta kori shugabar ofishin Fagge, SC Amina Musa Kolawale, bayan mutuwar wani wanda ake tsare da shi a hannun jami’anta. Haka...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima na shirin kashe jimillar kuɗi ₦9.36bn kan tafiye-tafiye na cikin gida da ƙasashen waje, da kuma abinci...
Jam’iyyar APC reshen jihar Rivers ta yi fatali da yunkurin da majalisar dokokin jihar ke shirin yi na tsige Gwamna Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa, Ngozi Odu....
Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Ƙasa (NERC) ta bayyana cewa mutane 38 sun mutu sakamakon haɗurran da suka shafi wutar lantarki a zango na uku...