Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatinsa ta cimma kashi 85 cikin 100 na alkawurran da ya ɗauka wa al’ummar jihar Kano...
Shugaban Hukumar Kula da Harkokin Sarrafawa da Tacewa da Sufurin Man Fetur a Najeriya (NMDPRA), Farouk Ahmed, ya bayyana cewa ƙarar da shugaban rukunin kamfanonin Dangote,...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya (ICPC) ta bayyana cewa za ta gudanar da cikakken bincike kan ƙorafin da shugaban rukunin kamfanin Dangote,...
Daga Abba AnwarNi fa a tawa fassarar ta kashin kaina, duk rigingimun da ke faruwa a cikin jam’iyyar APC a jihar Kano, kar ka raba daya...
A high court in Kano under Justice Zuwaira Yusuf has issued a restraining order against Ganduje Foundation, Dr Abdullahi Umar Ganduje and Haroun Ibn Sina over...
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da naɗin mutum uku na farko da Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar domin zama jakadun Najeriya a ƙasashen waje....
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da ayyuka da manufofin marigayi tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, inda ya ce...
Tsohuwar Uwargidan Shugaban Ƙasa, Aisha Buhari, ta bayyana cewa marigayi mijinta, Muhammadu Buhari, ya taɓa yarda da jita-jitar da ake yadawa a Aso Rock cewa ita...
Danmadanho, Kano – Makarantar Government Secondary School (GSS) Danmadanho, Gezawa, wacce aka kafa a shekarar 2008, na fuskantar babban kalubale na rashin zuwan dalibai. Duk da...
Tsohon Babban Alkalin Ƙasa (CJN), Mai Shari’a Ibrahim Tanko Muhammad (mai ritaya), ya rasu yana da shekaru 71 a duniya. An tabbatar da rasuwarsa a ranar...