An kawo karshen taron gaggawa na kungiyar ECOWAS a ranar Juma’a tare da dakatar da mambobin kasar Burkina Faso sakamakon juyin mulkin da sojoji suka yi...
Jam’iyyar PDP ta ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya soke tafiyarsa zuwa Zamfara saboda fargabar ‘yan ta’adda su kai masa hari.Buhari wanda yaje Sokoto a ranar...
Shugaban Majalisar Wakilai, Honarabul Femi Gbajabiamila, ya ce matasan Najeriya su ne shugabannin kasar na yanzu da kuma nan gaba, don haka ya kamata a ba...
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya zama dan takarar Gwamna na jam’iyyar APC a jihar Ekiti.Mista Oyebanji ya samu nasara ne da kuri’u 101,703,...
Idan takunkumin da ECOWAS ta kakaba wa kasar Mali a ranar 9 ga watan Janairu na da nufin hana sojoji yin juyin mulki da ba a...
Tsohon Kwamishinan Aiyuka da Gine-gine, Muaz Magaji “ya kurumce” bayan wani hatsari da ya rutsa da shi lokacin da ƴan sanda su ka taso shi za...
Jami’an ƴan Sanda a birnin tarayyar Najeriya sun kama Muaz Magaji, ɗaya daga cikin masu sukar gwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje.Ƴan sanda sun kama shi ne...
Jami’ar Jihar Chicago ta ce jigon jam’iyyar APC kuma mai fatan zama shugaban kasa, Bola Tinubu, ya halarci jami’ar.Beverly Poindexter, wanda ke kula da buƙatun hukumar...
An gudanar da zaben fidda Gwani na jam’iyyar PDP a jihar Ekiti, wanda izuwa yanzu aka sanar da wanda ya lashe wannan zabe cikin ‘yan takarar...
Ɓangaren tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya yi ikirarin cewa ba zai janye ƙarar da ke gaban kotun daukaka ƙara ba har sai...