Ɓangaren Jam’iyar APC a Jihar Kano, wanda Sanata Ibrahim Shekarau ke jagoranta ya ce ba zai yarda da rabon muƙaman da uwar jam’iya ta ƙasa za...
Atiku Abubakar ya ziyarci Jihar Benue, ya bada kyautar Naira miliyan 50 ga ‘yan gudun Hijra.Daga: AbdulRasheeth ShehuTsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya kai...
Tsohon Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya ce ya sha wahala a lokacin da yake shugaban majalisar dattawa saboda ya tsaya neman ‘yancin kai ga majalisar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ranar Asabar a birnin Addis Ababa na kasar Habasha, ya ce Najeriya za ta ci gaba da neman zaman lafiya da ci...
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike a ranar Asabar ya ce kasar za ta girgiza lokacin da Kudancin kasar ya yi wata sanarwa game da zaben shugaban...
Jam’iyyar PDP ta yi gargadi kan matakin da majalisar dokokin jihar Zamfara ta dauka na tsige mataimakin gwamnan jihar Mahdi Gusau.A wata sanarwa a ranar Asabar...
Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzor Kalu, ya yi imanin cewa ya zama dole ‘yan siyasa da ma’aikatan gwamnati a Najeriya su shiga gidan yari.Kalu, dan...
Shugaban kwamitin rikon jam’iyyar APC Mai Mala Buni, ya sake kira taron gaggawa da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC na Kano.Wadanda aka gayyata taron...
Wani dan takarar shugaban kasa, Sanata Orji Uzor Kalu, ya ce tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu, ba zai kawo masa cikas ba a yunkurinsa na...
Wata kungiyar matsa lamba daga yankin Kudu maso Gabashin kasar nan a karkashin kungiyar Kudu Maso Gabas Network For Good Governance (SENFG) ta yi kira ga...