Hukumar zabe ta ƙasa, INEC, ta umarci jam’iyyun siyasa a ƙasar nan da su mika mata sunayen ‘yan takararsu na shugaban ƙasa daga yanzu zuwa 17...
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Alhaji Atiku Abubakar ya kai wa tsohon shugaban ƙasa Cif Olusegun Obasanjo ziyara a gidansa da ake Abeokuta.“Na yi farin ciki da...
A ranar Alhamis 24 ga watan Fabrairu ne Wazirin Masarautar Katsina Alhaji Sani Abubakar Lugga ya yi murabus daga muƙaminsa na Wazirin Katsina.Sarkin Yaƙin Masarautar Alhaji...
Gwamna Muhammad Bello Matawalle na Jihar Zamfara ya zabi Sanata Hassan Muhammad Nasiha a matsayin sabon mataimakinsa, tare da mika shi gaban Majalisar Dokokin Jihar domin...
Tsohon mai bai wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari shawara kan al’amuran Majalisar Wakilai, Abdulrahman Kawu Sumaila, ya ce sabuwar kungiyar siyasar nan ta TNM za ta...
Jam’iyyar APC ta ware wa yankin arewacin ƙasar muƙamin shugaban jam’iyyar na ƙasa yayin da ake tunkarar babban zaɓe na 2023.Gwamnan Kaduna Nasir Ahmed El-Rufai ya...
A yau Talata tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabi’u Kwankwaso, ya sanar da kafa wata ƙungiya a matsayin ‘Runduna ta Uku’ a babban birnin tarayya Abuja. Ƙafa...
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sake ɗage ranar babban taronta na kasa bayan tsayar da ranar 26 ga watan Fabrairu tun da farko.Wannan na...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ƙofar sulhu a buɗe take tsakaninsu da ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau.Gwamnan ya bayyana hakan ne a cikin wata...
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya ce kasar nan ta na bukatar mutanen da ake kira ƴan tawaye da dama waɗanda za su dinga bayyanawa shugabannin...