Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana cewa ya na da yaƙinin cewa mace za ta yi gwamna a jihar duba da yawan mata.Da ya ke...
Wata kotu a jihar Kano ta aike da Abdulmalik Danbilki Kwamanda daya daga cikin jiga-jigan APC a jihar a gidan yariDanbilki wanda shi ne shugaban ƙungiyar...
Gwamnatin Benin ta saki jagoran masu fafutikar kafa kasar Yarbawa a Najeriya Sunday Ighoho.An saki Ighoho domin ba shi damar zuwa ganin likita a asibiti bisa...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce jam’iyyar APC ce mafi lalacewa cikin jam’iyyun siyasa a wannan lokaci.Tsohon Sanatan ya kuma ce duk...
Jamiyyar APC ta musanta rahotannin da ke cewa an samu sauyin shugabanci a cikinta.Hakan na ƙunshe ne a wata sanarwa da jam’iyyar ta fitar a ranar...
Wani rahoto da sashen Hausa na BBC ya rawaito ya bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Kano kuma jigo a jam’iyyar PDP mai hamayya, Sanata Rabi’u Musa...
A jiya Talata wata Babbar Kotun Tarayya a Jihar Kano ta yi fatali da buƙatar da dakataccen Shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin-hanci da...
Jam’iyyar NNPP tabbatar da cewa suna kan tattaunawa da tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso akan batun komawar sa jam’iyyar kafin zaɓen shekarar 2023, kamar...
A yau Talata ne Majalisar Dattijai ta kaɗa ƙuri’ar yin gyare-gyare ga kundin tsarin mulkin ƙasa na 1999 wanda ya baiwa majalisun jihohi, ɓangaren Shari’a ƙananan...
Al’ummar Kano ta Kudu, a ƙarƙashin inuwar Muryar Al’ummar Kano ta Kudu, KSCCF, sun koka cewa tun 1992 rabon da su samu damar mulkin Jihar Kano.KSCCF...