Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fice daga jam’yyar PDP.Wannan na dauke ne cikin wata sanarwa da tsohon gwamnan ya sanya wa hannu...
Masu neman shugabancin Najeriya a jam’iyyar PDP da su ka haɗa da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar da Sanata Abubakar Bukola Saraki da Gwamna Bala...
Tsohon wakilin mazaɓar Sumaila da Takai a Majalisar Wakilai, Sulaiman Abdulrahman Kawu Sumaila, ya bayyana cewa ya zuwa yanzu ƴan Kwankwasiyya da PDP da ma G7,...
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Kano a zaɓen shekarar 2015 Injiniya Abba Kabiru Yusuf ya fice daga jami’yyar PDP inda ya koma sabuwar jam’iyyar NNPP.Abba Gida...
Kamar yadda ake yi wa kallon siyasar Kano sai ɗan Kano kuma ‘Kano ta dabo tumbin Giwa, ko da me ka zo an fika,’ hakan ya...
Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya ce aikin ɗan sanda yana da muhimmanci sosai ga tsaron Najeriya, abin da ya sa zai ƙirƙirii ‘yan sandan...
Tsohon Shugaban Ma’aikatan Fadar Gwamnatin Kano, Adamu Yunusa Dangwani, da tsohon Kwamishinan Yaɗa Labarai, Danburam Abubakar Nuhu da kuma Yusuf Bello Dambatta wanda tsohon Kwamishinan Ma’aikatar...
Jami’an tsaron ƴan sanda a jihar Kano na shirye-shiryen kama Alhaji Bashir Hayatu Jantile (Gentile), mataimaki na musamman ga shugaban majalisar dattijawan Najeriya, saboda sukar manufofin...
Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa na jam’iyar NNPP, Ambasada Agbo Major, ya bayyana cewa yanzu haka akwai ƴan takarar shugaban ƙasa guda 15 a cikin jam’iyyar.Ya...
A yau Talata ake sa ran shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai kai ziyarar aiki a jihar Legas da ke yankin kudu maso yammacin ƙasar nan.Ana sa...