Tsohon gwamnan Kano, kuma ɗan majalisar tarayya mai wakiltar mazaɓar Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau, ya karɓi katin zama mamba a jam’iyyar NNPP mai alamar...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zaman ta a Kano ta dakatar da shugabancin jam’iyar PDP, ƙarƙashin Shehu Sagagi har sai ta gama sauraron ƙarar da...
Tsohon ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Ƙiru da Bebeji Abdulmumin Jibril Kofa, ya sauya sheƙa daga APC zuwa NNPP.Tsohon ɗan majalisar ya sanar ya...
Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa gaskiya da rikon amana ce ta sa ya zaɓi Mataimakinsa, Nasiru Yusuf Gawuna da tsohon Kwamishinan...
Jagoran Jam’iyyar APC na ƙasa Bola Ahmed Tinubu yace kowa na iya bayyana sha’awar sa ta tsayawa takarar shugabancin kasar amma kuma ba kowa ke iya...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya a Majalisar Dattawa, Ibrahim Shekarau ya ce bai kai ga yanke shawara kan ficewa daga...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce Jam’iyar NNPP za ta samu gagarumar nasara a zaɓukan 2023.Sanata Kwankwaso ya bada wannan tabbaci ne a...
Mambobin majalisar dokokin jihar Kano 11, sun sauya sheƙa daga jam’iyyar zuwa jam’iyyar APC mai mulki da kuma sabuwar jam’iyyar NNPP.A kwanakin baya ne majalisar ta...
Gidan rediyon Freedom da ke Kano ya rawaito cewa mambobin majalisar dokokin jihar Kano guda Takwas sun fice daga jami’iyyar PDP zuwa jam’iyyar NNPP a yau...
A yau Juma’a ne kotun ƙolin Najeriya ta yi watsi da ƙarar da ɓangaren Malam Ibrahim Shekarau na jam’iyyar APC suka shigar a kan tsagin gwamna...