Ministar kudi, kasafi da tsare-tsare ta kasa, Zainab Ahmed, ta ce babu wani shiri da gwamnatin tarayya ke yi na sallamar ma’aikatan gwamnati.Ahmed ta bayyana haka...
Hedikwatar tsaro ta yi gargadi kan sanya kakin sojoji da kayan ado don yakin neman zabe na wasu ‘yan siyasa da wasu mutane marasa izini suke...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana shirin sa na sanya hannu kan dokar gyaran dokar zabe bayan majalisar dokokin kasar ta yi gyare-gyaren da suka dace.Sai...
Kamar da yawa daga cikin manyan masu rike da mukaman siyasa a kasar nan da ke kammala wa’adinsu, ana kyautata zaton cewa shugaban kasar yana da...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa bashi da wani shiri na barin jam’iyyar sa ta PDP Zuwa Jam’iyyar APC mai mulkin...
Tsohon mataimakin Shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya miƙa ta’aziyyar rasuwar tsohon ɗan takarar shugabancin ƙasar Bashir Tofa ga iyalai da gwamnati da kuma al’ummar Jihar Kano,...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai kawo cikas ga aiwatar da kasafin kudin shekarar 2022 ba duk da sauye-sauyen da majalisar dokokin kasar ta yi.Wannan na...
Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana cewar al’ummar jihar Katsina da ma Najeriya baki daya za su ji daɗi a shekarar 2022.Gwamnan ya bayyana...
Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamnan jihar Kaduna a zaɓen 2023.Yayin hira da wani gidan rediyo a...
Rahotanni daga jihar Filato a Najeriya na cewa ƴan bindiga sun sace tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Filato a zaɓen 2019, Nkemi Nicholas Nashe.Mista Nshe wanda...