Shugaban Kungiyar Gwamnonin Najeriya kuma Gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya ce za a iya kawo karshen ’yan bindiga a wata 16 da suka rage wa...
Ƙarshen tika-tika dai an ce tik! Bayan shekaru 14 ya na ƙin halartar zaman kotu, tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Saminu Turaki ya bayyana a karon farko...
Shugaban Majalisar Wakilai, Mista Femi Gbajabiamila, a ranar Alhamis, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa Majalisar za ta sake duba kudirin dokar zabe da aka yi...
Ofishin babban mai binciken kudi na Tarayya ya tuhumi mahukuntan Majalisar Dokoki ta kasa da Hukumar Kula da Ma’aikata ta Kasa bisa zargin kashe Naira Biliyan...
Gamayyar Ƙungiyoyi masu Zaman Kansu a Arewa, a ƙarƙashin inuwar CNG, sun koka kan yawaitar garkuwa da mutane, kashe-kashe da rashin tsaro a ƙasar nan.Daraktan sadarwa...
Shirye-shiryen gudanar da zabukan kananan hukumomi da aka dade ana jira a jihar Katsina ya kai ga gaci inda sama da kashi 70 cikin 100 na...
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya buƙaci shugabannin ƙaramar hukuma da ake shirin zaɓa a jihar da su dage wajen tara kuɗin shiga domin su...
Mohammed Shehu, Mai Baiwa Gwamna Abdullahi Umar Ganduje Shawara kan Harkokin Jiha ya sauya sheƙa zuwa ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau a Jam’iyar APC a Jihar Kano.Da...
Hukumar sasantawa kan Gaskiya a Gambia a ranar Juma’a ya ba da shawarar a gurfanar da tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh a gaban kotun kasa da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2022 a ranar Juma’a, kamar yadda fadar shugaban kasa ta tabbatar.Babban mataimaki na musamman ga...