Ana sa ran gidauniyar tunawa da Sir Ahmadu Bello za ta gudanar da lacca na tunawa da Sir Ahmadu Bello na shekara shekara karo na 8...
Gwamnan jihar Ebonyi Dave Umahi ya ce ya sanar da shugaban kasa Muhammadu Buhari burinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC mai mulki.Matakin na...
Lauyan da ke kare gamayyar ƙungiyoyin matuƙa Baburan Adaidaita Sahu a jihar Kano, Abba Hikima, ya bayyana cewa har kawo yanzu mambobin kungiyar ba su janye...
Tsohon mai baiwa Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, shawara kan harkokin yaɗa labarai, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa Atiku Abubakar ne ya fi cancanta da...
Jam’iyyar (APC) ta fitar da wani jadawalin ayyukan gudanar da zaben fidda gwani na gwamna a jihar Ekiti a shekarar 2022, kamar yadda dokar zabe ta...
Daruruwan malaman addinin Musulunci da masu haddar Alkur’ani ne suka gudanar da taron addu’o’i na musamman domin ganin an samu zaman lafiya a kasar nan, tare...
Wasu daga cikin ‘ya’yan jam’iyyar (APC) da ke cike da fushi sun sake yin wani sabon yunkuri na hana gudanar da babban taron kasa a wata...
Tsohon gwamnan jihar Neja, Dr Babangida Aliyu, ya ce jam’iyyar PDP ta amince ta mayar da shugabancin kasar zuwa yankin arewa duk da yarjejeniyar da ta...
Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari ya ce shi dama ba ya sa ran ƴan Najeriya za su yaba masa bayan ya bar mulki.Buhari ya baiyana hakan ne...
Kwamitin kula da harkokin al’umma na Majalisar Dattawa (SPAC) ya gano cewa Hukumar Kula da Kamfanonin Jama’a (BPE) ta kasa fitar da dala miliyan 679.4 da...